Babu rikicin shugabanci a hukumar NBBF-Solomon Dalung

Ministan matasa da wasanni Barista Solomon Dalung ya shaidawa hukumar kwallon Kwando ta duniya FIBA cewa babu wani rikicin shugabanci a hukumar kwallon Kwando ta kasar nan NBBF.

Barista Solomon Dalung ya bayyana hakan ne yayin da ya ke karbar bakuncin kwamitin hukumar kwallon Kwando ta Duniya FIBA wadanda suka kawo ziyara kasar nan.

A baya dai hukumar kwallon kwando ta Duniya FIBA ta ce ba zata kara kyale kasar nan shiga kowace gasar kwallon Kwando da hukuma zata shirya ba sakamakon rikicin shugabanci da ke tsakanin Musa Ahmed kida da kuma Tijjani Umar.

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO