Freedom Radio Nigeria Labaran Wasanni yan wasan Najeriya za su yi wasan sada zumunci a yau

yan wasan Najeriya za su yi wasan sada zumunci a yauKungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles za ta fafata da takwararta ta kasar Serbia a wani wasan sada zumunci wanda za su yi ranar Talatar nan a birnin London.

Super Eagles dai tana gudanar da wasannin sada zumuncin ne domin shirye-shiryen halartar gasar cin kofin duniya wanda za ayi a kasar Russia a bana.