yan wasan Najeriya za su yi wasan sada zumunci a yau

Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles za ta fafata da takwararta ta kasar Serbia a wani wasan sada zumunci wanda za su yi ranar Talatar nan a birnin London.

Super Eagles dai tana gudanar da wasannin sada zumuncin ne domin shirye-shiryen halartar gasar cin kofin duniya wanda za ayi a kasar Russia a bana.

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO