Masu kada kuri’a sun fito don zaben sabon gwamnan jihar Osun zagaye na biyu

AD INJECTION TEST ADVERT 728x90
Ad Injection
www.advancedhtml.co.uk

Masu kada kuri’a sun fito don zaben sabon gwamnan jihar Osun zagaye na biyu a wasu mazabu bakwai da ke yankunan kananan hukumomi hudu da ke jihar.

Rahotanni sun ce duk da ruwan sama kamar da bakin kwarya da ak tabkawa a birnin Osogbo babban birnin jihar amma hakan bai hana dafifin jama’a zuwa rumfunan zaben ba, kuma tun da sanyin safiya aka fara kada kuri’a.

Rahotonni sun nuna cewa an samar da cikakken tsaro a dukkannin kananan hukumomin jihar hudu da ake gudanar da zaben.

TEST ADVERT 336x280 - reviewmylife

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO