Rundunar sojin kasar nan zata gudanar da faretin ban girma a yayin jana’izar janar Idris Alkali

AD INJECTION TEST ADVERT 728x90
Ad Injection
www.advancedhtml.co.uk

Rundunar sojin kasar nan ta ce yayin jana’izar manjo janar Idris Alkali mai ritaya za ta gudanar da faretin ban girma da ta sabayi ga manyan hafsoshi.

Babban kwamandan operation search and rescue, burgediya janar Umar Muhammed ne ya bayyana haka yayin wani taron manema labarai a garin Jos.

A jiya Laraba ne dai rundunar sojin kasar nan ta sanar da cewa ta gano gawar marigayin cikin wata rijiya a kauyen Guchwet da ke lardin Shen a yankin karamar hukumar Jos ta arewa

TEST ADVERT 336x280 - reviewmylife

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO