Rundunar sojan kasar nan ta dakile mayakan boko haram

Rundunar sojin kasar nan ta dakile wani hari da mayakan Boko Haram su ka kai a Jami’ar Maiduguri a daren jiya Lahadi. Wata majiya ta shaidawa manema labarai cewa, an yi ta jin karar bindiga a wani yanki da ke kusa da dakunan kwanan dalibai mata. A cewar majiyar sojoji da wasu da ake zaton […]

Jami’an KAROTA sun jikkata wasu matasa

Wasu jami’an hukumar kula da zurga-zurgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, sun jikkata wasu matasa a nan Kano bayan da suka yi musu duka da gorori a bakin danjar Kantin kwari da tsakar ranar yau Lahadi. Guda daga cikin wadanda yan KAROTAr suka yiwa dukan mai suna Surajo Sadiku Umar Warure da ya zo […]

Hukumar EFCC ta cafke masu kamfanin boge da bindigu a Kano

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta kama wasu mutane biyu a nan Kano masu suna Garba Iliyasu da Umar Iliyasu da ke gudanar da kasuwancin zamani da ake yi wa mutane romon baka mai taken Ponzi Scheme karkashin MGB Global Market. Kamen na su ya biyo bayan bayanan sirri da hukumar ta […]

Bauren kano-Horas da matasa sana’o’i zai rage aikata laifuuka

Bauran Kano Hakimin Rogo Alhaji Muhammad Maharaz,ya ce bunkasa matasa tare da Samar musu aiyyuka yi musamman ma na hannu a sana’o’i daban -daban da suka kware ko koya musu zai taimaka matuka don kaucewa aikata munanan laifuka a hannu daya kuma tare da kawar da zaman kashe wando gare su kasancewar su kashin bayan […]