Afrika ta Kudu:Gwamnatin tarayya zata cigaba da dawo da yan Najeriya

Gwamnatin tarayya ta ce a gobe Talata za ta ci gaba da aikin dawo da al’ummar kasar nan mazauna kasar Afurka ta kudu wadanda kashe-kashen kin jinin baki da ke gudana …

Gwamnan Katsina ya jagoranci tawagar haduwa da takwarorinsu na Kasar Nijar

Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya jagoranci wata tawagar Gwamnoni don haduwa da takwarorin su na kasar jamhuriyar Niger a a garin Maradi a wani mataki na yunkurin dakile ayyukan …

Hukumar kula da da’ar ma’aikata zata fara tantance kadarorin gwamnan jihar Oyo

Hukumar kula da da’ar ma’aikata (CCB), ta ce, za ta fara bibiya tare da tantance kadarorin da gwamnan jihar Oyo, Seyi makinde ya gabatar gareta, domin tabbatar da gaskiyar ikirarin sa, …

Jami’an KAROTA sun jikkata wasu matasa

Wasu jami’an hukumar kula da zurga-zurgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, sun jikkata wasu matasa a nan Kano bayan da suka yi musu duka da gorori a bakin danjar Kantin …

Hukumar EFCC ta cafke masu kamfanin boge da bindigu a Kano

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta kama wasu mutane biyu a nan Kano masu suna Garba Iliyasu da Umar Iliyasu da ke gudanar da kasuwancin zamani da ake …

Bauren kano-Horas da matasa sana’o’i zai rage aikata laifuuka

Bauran Kano Hakimin Rogo Alhaji Muhammad Maharaz,ya ce bunkasa matasa tare da Samar musu aiyyuka yi musamman ma na hannu a sana’o’i daban -daban da suka kware ko koya musu zai …

Ansace gangar mai miliyan 22 a jihar Edo

Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki, ya ce, cikin watanni shidan farko na wannan shekara, barayin ‘Mai’ sun sace gangar mai miliyan ashirin da biyu. Gwamna Obaseki ya kuma yi kira ga …

Rundunar ‘yan sanda zata aika jirage yankunan da ake rikici

Sufeto Janar na ‘yan sandan Nageriya Muhammad Adamu, ya ba da umarnin turawa da jirage masu saukar ungulu na rundunar a sassan kasar baki daya domin dakile matsalolin tsaro. Rahotanni sun …

Gwamnatin tarayya ta baiwa tsofafin ma’aikatan kamfanin jirgin sama hakokinsu

Gwamnatin tarayya  ta baiwa tsofafin ma’aikatan kamfanin jirgin saman na Nigeria Airways tabbacin biyan su hakokin su bayan kammala bincike. Babban sakatare  a ma’aikatar kudi ta kasa Mohammed Dikwa ne ya …

Jam’iyar APC ta kammala gabatar da shedunta kan zabe gwamna na jihar Kano

Jam’iyyar APC da gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, sun kammala gabatar da shaidun su gaban kotun sauraran korafin zaben gwamnan jihar ta Kano a yau Juma’a. Yayin zaman kotun …

Share
Share
Language »