Rundunar yan sandan Kano ta kubutar da Magajin Garin Daura Alhaji Musa Umar

Rundunar ‘yan sandan Kano ta tabbatar da ceto magajin garin Daura bayan musayar wuta da masu garkuwa da mutane a safiyar yau Talata, a Unguwar Gangar Ruwa da ke Gwazaye a …

Shugaba Buhari ya mika alhininsa ga rasuwar tsohon manajan gungun tashar Freedom

  Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhininsa game da rasuwar mataimakin shugaban kungiyar Editoci ta kasa (NGE) Malam Umar Sa’idu Tudunwada   A cikin wata sanarwa mai dauke da sa …

Ofishin Akanta na Najeriya ya kalu balancida maganar wasu jaridu

Ofishin akanta Janar na Najeriya ya musanta rahotannin da wasu jaridun kasar  suka yada cewa Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi na biyu, ya ce, tattalin arzikin Najeriya  na daf da shiga …

Barista Hussaina Aliyu:Matan da mazajensu suka rasu na fama da matsalolin ta fannin ‘yan uwan miji

Tsohuwar shugabar kungiyar lauyoyi mata ta kasa da kasa reshen Kano Barista Husaina Aliyu Ibrahim, ta ce da yawa daga cikin matan da mazajensu suka mutu suna fama da matsaloli ta …

Kano:Hukumomin gidan Zoo ta musanta cewar gwaggon biri ne ya cinye miliyoyin kudi

Hukumomi a gidan ajiye dabbobi da ke nan Kano wato Kano Zoological Garden, sun ce ‘yan fashi da makami ne ake zargin sun sace kudade da ya kai naira miliyan shida …

Hukumomin gidan Zoo sun ce ‘yan fashi da makami ne suka sace fiye da miliyan 6

Hukumomi a gidan ajiye dabbobi da ke nan Kano wato Kano Zoological Garden, sun ce ‘yan fashi da makami ne ake zargin sun sace kudade da ya kai naira miliyan shida …

Dorayi-Giza:Gobara ta yi sanadiyar mutuwar wasu iyalai su uku

Gobara ta yi sanadiyar mutuwar wasu iyalan gida su  uku a yankin  Dorayi-Giza a cikin karamar hukumar Kumbotso da daren jiya Laraba. Wutar dai ta tashi ne da misalin karfe 11 …

Abdul’aziz Garba Gafasa ya sake zama shugaban majalisar dokokin jihar Kano

Sabon shugaban majalisar dokokin jihar Kano Abdul’aziz Garba Gafasa, ya sha alwashin tafiya tare da kowa da kowa ba tare da nuna fifikon jam’iyya ba. Abdul’aziz Garba Gafasa, ya bayyana hakan …

Jami’ar Bayero ta yi bikin yaye dalibai karo na 35

Jami’ar Bayero ta Kano ta bayyana aniyarta ta kara kaimi wajen samar da ingantaccen yanayin koyo da koyarwa ga dalibai. Shugaban jami’ar Farfesa Muhammad Yahuza Bello ne ya bayyana hakan yayin …

Sarki Muhammadu Sunusi II ya amsa takardar tuhumar da gwamnatin Kano ke masa

Mai martaba sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi ll ya musanta zargin da Hukumar karbar korafi da yaki da cin hanci da rahsawa ta jihar Kano ke masa na barnatar da sama …

Share
Share
Language »