Category: Labarai

Rufe wajan hakar ma’adanai a jihar Kebbi zai taimaka wajan rashin tsaro

Kimanin masu hakar ma’adanai 156’000 ne suka rasa aikin yinsu a jihar Kebbi sakamakon rufe wuraren da Hukumar ‘yan sanda tayi watanni uku da suka huce. Rahotanni na nuna cewar rufe wuraren hakar ma’adainai a Birnin Kebbi zai taka mihimmiyar rawa wajan kara samun marasa aikinyi a fadin kasar nan duba da kimanin  mutanen 156’000 […]