Category: Siyasa

Taoheed Adedoja ya bukaci kotu da ta soke zaben da aka yiwa Uche Secondus

Daya daga cikin wadanda suka nemi shugabancin jam’iyyar hamayya ta PDP Farfesa Taoheed Adedoja ya bukaci babbar kotun tarayya dake Abuja data soke zaben da aka yiwa Uche Secondus Kuma ya bukaci ta bada umarnin sake taron babbar jamiyyar  ta PDP a cikin kwanaki 30 daga ranar data soke zaben. Farfesa Adedoja ya bayyana hakan […]

gwamnatin Najeriya ta sake bude shafin N-POWER

Gwamnatin tarayya tace  an kuma bude shafin nan na samarwa da matasa ayyukan yi wato N-power, inda tace zuwa yanzu wadanda suke da sha’awa zasu iya yin rajistar shiga shirin.. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da ofishin kula da shirin ya fitar ta shafinsa na facebook. Sanarwar ta ce masu neman cin gajiyar […]

akwai kuskure wajen sallamar malaman jihar Kaduna-Hassan Hyat

Shugaban Jam’iyyar PDP na Jihar Kaduna Mr Hassan Hyat ya ja hankalin gwamnatin jihar dangane da yunkurinta na sallamar malaman makarantun Primary guda dubu 22  a fadin jihar. Da yake zantawa da manema labarai yau a garin Jos, Shugaban na PDP a jihar Kaduna ya ce akwai kuskure wajen aiwatar da wannan yunkurin, Hassan Hyat […]

Shugaba Buhari zai nada Karin ministoci

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce zai nada Karin ministoci domin fadada majalisar zartarwarsa nan da wani lokaci mai tsawo ba. Da yake jawabi yayin taron jam’iyyarsa ta APC a Abuja, shugaban Buhari ya ce majalisar zartarwar sa yanzu a tsuke take a domin haka akwai bukatar fadada ta. Ya ce za’a buda  majalisar ne […]

Shugaba Buhari ya tattauna da jagororin jam’iyyar APC

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tattauna da jagoran jam’iyyar APC Bola Tinubu da wasu shugabannin jam’iyyar APC a Abuja. Daga cikin wadanda suka hallaci taron akwai shugaban majalisar dattijai Dr, Abubakar Bukola Saraki da takwaran sa na majalisar wakilai Yakubu Dogara taron wanda aka yi shi a yau Litinin. Haka zalika daga cikin wadanda suka […]