PDP ta yi korafi kan mai Shari’a Zainab Bulkachuwa

Jam’iyyar PDP da dan takararta ta shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar sun shaidawa kotun saurarar korafin zaben shugaban kasa cewa, ‘Da’ ga shugabar kotun daukaka kara Zainab Bulkachuwa, Aliyu Haidar Abubakar, …

NLC da wasu kungiyoyi sun shawarci gwamnati kan kudaden Paris Club

Kungiyar kwadago ta kasa NLC da wasu kungiyoyin kishin al’umma sun shawarci gwamnatin tarayya da ta jinkirta batun bai wa jihohi Kason karshe na kudaden Paris Club har zuwa bayan rantsar …

Gwamnatin tarayya ta karawa masu hidimar kasa alawus zuwa 30,00

natin tarayya ta kara alawus din wata-wata na masu yiwa kasa hidima zuwa dubu talatin. Ministar kudi Zainab Ahmed ce ta bayyana haka yayin taron manema labarai jiya a Abuja. Ta …

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama masu garkuwa da mutane 93

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce, takama masu satar mutane suna garkuwa da su a yankin arewacin Najeriya guda 93. Mai magana da yawun rundunar DCP Frank Mba ne ya bayyana …

Gwamnatin tarayya zata baiwa jihohi kudaden Paris club

Gwamnatin tarayya ta ce nan bada dadewa ba, za ta bai wa jihohi kason karshe na kudaden Paris Club da ya kai sama da naira biliyan dari shida da arba’in da …

Majalisar zartarwa ta amince da kashe biliyan 27 a ayyukan raya kasa

  Majalisa zartaswa  ta amince da fitar da Naira Billiyan 27 don sayan buhu-hunan Gero da kayayaykin wuta lantarki da kuma gyara wasu daga cikin Titunan Birnin tarayya Abuja. Ministan Noma …

Gwannatin tarayya ta gargadi Atiku

Gwamnatin tarayya ta gargadi tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar da jam’iyyar sa ta PDP da su daina kada gangar yaki. Ministan yada labarai da raya al’adu Alhaji Lai Muhammed …

Rundunar ‘yan sandan jihar katsina ta kama mata hudu dake taimakawa ‘yan ta’adda

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ce ta kama wasu mata guda hudu wadanda suke karnukan farautar ‘yan bindiga ne a jihar. A cewar rundunar, ‘yan bindigar samaruka ne ga matan …

Daurawa ya ajiye mukaminsa na shugaban Hisba

A yau juma’a ne 10 ga watan Mayu 2019 shugaban hukumar HISBA ta jihar Kano, Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya mika takardar ajiye aiki daga shugabantar hukumar ga gwamnatin jihar Kano. …

Kotun daukaka kara ta soke karar da Onnoghen ya shigar gabanta

Kotun daukaka kara dake Abuja ta soke daukaka karar da dakataccen babban jujin kasar nan Walter Onnoghen ya shigar gaban ta. Kotun ta ce karar an rigaya an saurare ta a …

Share
Share
Language »