Connect with us

Kaduna

El-rufa’i ya haramta hawa babura a jihar Kaduna

Published

on

Gwamnatin jihar Kaduna ta haramta hawa babura a faɗin jihar daga ƙarfe shida na yammaci zuwa shida na safe.

Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Samuel Aruwan ne ya bayyana hakan yayin ganawarsa da manema labarai a Larabar nan yayin ziyarar da ya kai shalkwatar ƴan jaridu ta jihar.

Ya ce, an ɗauki matakin ne domin yaƙi da ayyukan ƴan bindiga a faɗin jihar.

Aruwan ya ce, dokar za ta yi aiki ne tsawon watanni uku kuma za ta fara aiki daga gobe Alhamis.
Haka kuma gwamnatin ta Kaduna ta hana mallakar makamai ba bisa ƙa’ida ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!