Connect with us

Labarai

Gwamnan Zamfara ya bukaci Gwamnatin tarayya ta sanya dokar ta baci a kasar nan

Published

on

Gwamnan jihar Zamfara Bello Muhammad Matawalle, ya bukaci Gwamnatin tarayya ta Sanya dokar ta baci kan matsalar tsaro dake addabar arewacin Kasar nan.

Matawalle, ya bayyana haka ne, yayin wata ziyara da shugaban ‘yan sanda mai kula da shiyar Sokoto, Kebbi da Zamfara AIG Ali Aji Ganga, ya kai masa.

Ya kuma nuna bacin ransa kan yadda ake cigaba da kaiwa Al’umma hare-hare a sassan kasar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv

Now Streaming

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!