Connect with us

Labaran Kano

Muna goyon bayan dakatar da Uche Secondus – Aminu Wali

Published

on

Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano tsagin Ambasada Aminu Wali, ta goyi bayan dakatar da shugaban jam’iyyar na ƙasa Uche Secondus.

Hakan ya biyo bayan umarnin wata kotu da ta dakatar da shi daga bayyana kansa matsayin shugaban jam’iyyar.

Alhaji Muhammad Baƙo Lamiɗo shi ne shugaban jam’iyyar na Kano tsagin Ambasada Aminu Wali ya ce wannan hukunci na kotu ya yi dai-dai.

A baya dai shugabancin jam’iyyar tsagin tsohon Gwamna Kwankwaso ya ce, yana tare da shugabancin Uche Secondus.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.