

Kwamitin Hadin Gwiwa na ma’aikatan Jami’a JAC, ya ce hadakar kungiyoyin manyan ma’aiktan jami’o’in Najeriya za su dakatar da yajin aiki ranar litinin mai zuwa. Hakan...
Shugaban Hukumar Zabe ta Kasa, INEC, Farfesa Joash Amupitan, ya bayyana damuwa matuka kan yadda matsalar tsaro ke kara ta’azzara a sassan kasar nan, yana mai...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta tabbatar da mutuwar yara 33 sakamakon barkewar cutar sankarau mai kashe kwakwalwa da aka samu a wasu sassan jihar. Kwamishinan Lafiya na...
Gwamnatin Tarayya ta haramta wa masu digirin girmamawa amfani da lakabin “Dr” a gaban sunayensu a hukumance ko a harkokin aiki da ilimi. Jaridar Punch ta...
Babbar kotun tarayya da ke Legas ta hana hukumar kula da kafafen yaɗa labarai ta Nijeriya wato NBC, da amfani da sanarwar da ta fitar ta...
Kungiyoyin ma’aikatan jami’o’i da ba malamai ba, wato NASU da SSANU, sun sanar da dakatar da yajin aikin da suke yi a fadin kasar nan daga...
Hukumar zabe ta kasa (INEC) ta yi watsi da bukatar da aka gabatar a kotu domin soke rajistar jam’iyyar ADC da wasu jam’iyyu, tana mai cewa...
Tsohon Ministan Sadarwa na kasa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya zargi jam’iyyar APC a jihar Gombe da karya dokoki wajen tsayar da dan takarar gwamna...
Gwamnatin kasar Zambia ta ce ba za ta amince da shirin taimakon kuɗaɗen tallafin lafiyar Amurka ba, wanda akai masa dabaibayi da wasu shariɗodin da suka...
Dakarun sojin Najeriya sun hallaka wasu manyan jagororin ‘yan bindiga biyu, Anaruwa da Gomina, tare da wasu mutum bakwai a jerin hare-haren da aka gudanar cikin...