Rundunar Sojin Ruwan kasar nan ta ce, za ta ci gaba da bawa al’ummar jihar Kano guraben aiki a duk lokacin da bukatar hakan ta taso....
Gwamnan jihar katsina Aminu Bello Masari,ya ce umarnin dakatar da yiwa ababen hawa rajista ya biyo bayan yadda ake samun matsalar tsaro a jihar. Hakan na...
Hukumar kiyaye afkuwar haɗura ta ƙasa FRSC ta tabbatar da mutuwar mutane 12 sakamakon haɗarin mota a hanyar Kaduna zuwa Abuja. Shugaban hukumar shiyyar Kaduna Hafiz...
Abin da jama’a da masana ke cewa kan sabbin matakan da Gwamnati ta ɗauka a Zamfara
kwamitin sanya idanu kan harkokin kuɗi na majalisar wakilai ya ce akwai hukumomin gwamnati 65 da ba a taɓa tantance su ba tun lokacin da aka...
Shugaban majamlisar dattijai Ahmad Lawal ya ce, ajiye makamai da ƴan boko haram ke yi ga jami’an tsaron ƙasar nan babban ci gaba ne a harkokin...
Gwamnatin tarayya ta ce, nan ba da jimawa ba babban bankin kasa CBN zai saki kuɗaɗen ƙungiyar malaman jami’o’i a ƙasar nan. ƙaramin ministan ilimi Emeka...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta ce, mutane sama da miliyan 3 ne suka yi rijistar zaɓe a cikin mako 9 bayan dawo...