Hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA ta gayyaci masu horar da ‘yan wasan kwallon kafa na kasashe 211, don tattaunawa kan yadda za a sauya fasalin...
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint-Germain Neymar ba zai buga wasan da kungiyar sa za ta yi ba da RB-Leipzig ba, a gasar...
Wasa tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid da Liverpool ne zai fi daukan hankali cikin wasannin da za’a buga a yau. A yau Talata 19...
Jamhuriyar Nijar ta musanta wani zargi da yace gwamnatin da ta shude ta Mahammadou Issoufou ta bada kwangila ta haramtacciyar hanya. Wani dan jarida mai binciken...