

Majalisar Dattawan Najeriya ta yi Allah-wadai da sace ɗalibai da malamai da aka yi a jihar Oyo, tana mai bayyana lamarin a matsayin mummunan hari ga...
Aƙalla mutum 13 ne aka kashe a jerin hare-haren da Rasha ta kai wa wasu biranen Ukraine ta hanyar amfani da jirage marasa matuƙa da makamai...
Hukumar kula d aikin hajji ta kasa NAHCON ta ce za a fara jigilar mahajjatan kasar nan daga gobe Laraba. Shugaban Sashen Kula da Jiragen Sama...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da haɗe Ma’aikatar Albarkatun Ruwa da Ma’aikatar Muhalli da Sauyin Yanayi zuwa ma’aikata guda ɗaya mai suna Ma’aikatar Albarkatun Ruwa, Muhalli...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya karɓi sabon shugaban kasar Benin Romuald Wadagni, a gidansa da ke Ikoyi a birnin Legas ranar Litinin. A cewar Fadar...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da kudurinta na kawo karshen matsalar rashin ruwan sha da al’ummar jihar ke fuskanta, ta hanyar kammala manyan ayyukan gyaran hanyoyin...
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa sama da jami’an rundunar tsaro ta Amotekun 200 ne suka rasa rayukansu yayin yaki da matsalolin tsaro a...
Hukumar kula da ayyukan jinkai ta Majalisar Dinkin Duniya OCHA ta ce tashin hankali mai nasaba da ayyukan ƴan bindiga ya tilasta wa mutum sama da...
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya DSS ta kama mutum biyar ciki har da suka haɗa da ’yan ƙasar Nijar biyu, waɗanda ake zargi da safarar...
Tsohon gwamnan Kano Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana damuwarsa matuƙa kan halin da dalibai da malamai da aka sace daga makarantu a karamar hukumar Oriire da...