

Kungiyar malamai ta kasa ta umarci malaman makarantun firamare da sakandare a jihar Oyo su shiga yajin aiki daga yau Litinin har sai abin da hali...
Hukumar hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce, ta kama manyan harsasai guda 380 irin na sojoji a Jihar Kaduna, tare da...
Tsohon Ministan Harkokin Waje, Yusuf Tuggar, ya yi watsi da sakamakon zaben fidda gwani na gwamnan APC a Jihar Bauchi, inda tsohon gwamna Mohammed Abubakar ya...
Shugaba Bola Tinubu ya tura wata babbar tawaga ta gwamnati zuwa ƙauyukan Esiele da Yawota da ke yankin Ogbomoso a Jihar Oyo bayan sace ɗalibai da...
Rundunar juyin juya halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta sanar da cewa ta harbo wani jirgin yaɓi maras matuki na Amurka ƙirar MQ-1 da ta kai...
Jam’iyyar NNPP ta sanar da cewa ba za ta tsayar da ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027 ba, tana mai cewa burinta shi ne haɗa...
Mahajjatan Jihar Jigawa da suka halarci aikin Hajjin 2026 za su fara komawa gida daga ranar 6 ga watan Yuni, kamar yadda Amirul Hajj na jihar...
Hukumar Tsaro da Kare Fararen Hula ta Najeriya, NSCDC, ta gurfanar da wasu ‘yan kasar China 15 da kuma ‘yan Najeriya tara a gaban Babbar Kotun...
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da kuma Ministan Abuja, Nyesom Wike, da amfani da karfin gwamnati...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun yi garkuwa da tsohon Daraktan Yaɗa Labarai na Rundunar Sojin Najeriya, Manjo Janar Rabe Abubakar mai ritaya, tare...