Innalillahi wa inna ilaihir raji’un. Mun sami labarin rasuwar Fulani Tafada Sanusi, matar Marigayi Mai Unguwar Mundubawa Shehu Kazaure kuma ‘Yar Marigayi Sarkin Kano Sanusi Na...
Wani Malami a sashen koyar da ilimin addinin musulunci a jami’ar Bayero dake nan Kano, Dakta Aminu Isma’il Sagagi ya bayyana cutar COVID-19 wato Coronavirus a...
Ba sabon abu bane wasan damben gargajiya dan wasa ya canja sheka daga wani yanki zuwa wani yanki bisa radin kanshi bata reda cinikayya kudade ba....
Diyar tsohon mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ta baiwa al’ummar kasar nan mamaki,bayan bude gidan sai da abinci a birnin tarayya Abuja mai suna PIESTA...
Hukumar shirya gasar lig ta kasa LMC, ta fitar da alkaluman yawan wasan da akayi da kuma yawan kwallaye da aka zura kawo yanzu haka....
Shugaban shashin ciwon kunne na asibitin Malam Aminu Kano Dakta Abdulhakim Aluko ya ja hankalin iyayen yara da malam makaranta da su rika kula da lafiyar...
Wani Kwararren likitan kunne da hanci da kuma makogwaro Dakta Ado Hamza Soron Dinki ya bayyana cewa lalurar kunne na daya daga cikin cutar da ke...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Rundunar ‘yansadan ta jihar Katsina, ta ce za fara rataye masu garkuwa da mutane nan ba dadewa ba. Kakakin rundunar ‘yansandan ta jihar Katsina, SP...