

An wayi gari cikin yana yin kwallewar Rana a kasa mai tsarki a daidai lokacin da al’ummar musulmin Duniya kusan miliyan biyu ke gudanar da tsaiwar...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun Laraba 27 da Alhamis 28 ga watan Mayun 2026 a matsayin ranakun hutun bikin Babbar Sallah. Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi...
Rundunar sojin kasar nan da ke gudanar da aikin ‘Operation Hadin Kai’ ta bukaci mazauna yankin Arewa maso Gabas su kasance cikin shiri da taka-tsantsan a...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta sake jaddada kudirinta na kara hada kai da Rundunar Sojin Sama kasar nan da sauran hukumomin tsaro domin magance matsalar rashin tsaro...
Hukumar kiyaye Afkuwar hadurra FRSC, ta bukaci direbobin da ke bin hanyar Abuja zuwa Kaduna da su yi hakuri tare da bin dokokin hanya sakamakon cunkoson...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, ya ce sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatinsa ke aiwatarwa sun jawo wa ‘yan Najeriya wahala, yana mai cewa shi ma ya...
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya, Immigration, ta tabbatar da cewa iyakokin Najeriya ba su bude haka kawai ba duk da barazanar cutar Ebola...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen Kano ta ce ta kama mutane 38 a wani samame na kwanaki biyu da ta...
Jam’iyyar APC za ta bai wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu takardar shaidar nasara da kuma tutar jam’iyyar a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a...
Dakarun sojoji da ke gudanar da aikin kawar da ‘yan bindiga daga garin Bukuyum a jihar Zamfara sun yi artabu da wasu da ake zargin ‘yan...