Babbar kotun koli ta ayyana bayyana sakamakon zaben jihar Filato da Bauchi da misalin karfe uku na ranar yau Litinin a matsayin lokacin da za ta...
Labarin soyayyar matashi Sulauman Isah da kuma dattijuwa Janine Ann Reimann-Sanchez labari ne da ya karade duniya a wannan makon da muke ciki, kan haka ne...
Bayan zaman kotun na yau litinin da safe, kotun koli ta ayyana gwamnan Kano a matsayin wand aya lashe zaben gwamna da aka yi. A halin...
Kotun Kolin ta kasar nan ta kori karar Abba Kabir Yusuf yayin da tabbatar wa gwamna Abdullahi Umar Ganduje da kujerarsa a zaben gwamnan da aka...
Wani malami daga sashen nazarin labarun kasa wato Geography na jami’ar Bayero anan Kano Malam Musa Tanko Haruna, ya bayyana bukatar dake akwai wajen mutane su...
Acikin shirin zakuji cewa…
Labarin soyayyar matashi Sulauman Isah da kuma dattijuwa Janine Ann Reimann-Sanchez labari ne da ya karade duniya a wannan makon da muke ciki, kan haka ne...
Matashiyar jarumar nan Amina Lawan wadda akafi sani da Raliya a shirin wasan kwaikwayo na Dadin Kowa ta bayyana cewa mahaifiyarta ce ta bata kwarin gwiwa...
Bayan da a karshen hotun mako a ka yi ta wallafa hotunan Amare da kishiyoyi da aka yi gasar su a shafukan sada zamunta na Istagram,...
A wannan makon da muke ciki ne wani sabon salon gasa tsakanin Amare da Kishiyoyi ya bullo a dandalin sada zumunta na Instagram. Gasar wadda masu...