Kasar Saudi Arebiya ta baiwa kasar nan tallafin kayayyakin jin kai da kudin-su suka kai naira biliyan uku da miliyan dari shida domin rabawa ga mutanen...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce kasar nan na asarar naira miliyan dari takwas da sittin da takwas a duk rana sakamakon zurarewar iskar gas....