

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da shirin wayar da kan iyaye game da muhimmancin kula da tarbiyyar ’ya’yansu, domin inganta ɗabi’u nagari tsakanin yara da matasa...
Hukumar Kula da Shige da Fice ta kasa ta ce sabon tsarin da ta bullo da shi na buga fasfo a Abuja bai shafi yin rijista...
ZAKI MOTORS KANO kamfani ne na kasuwancin motoci ta intanet, mallakar matashin ɗan kasuwa mai tasowa, Aliyu Abdullahi Aliyu, wanda tarihinsa ya nuna yadda jajircewa, haƙuri...
Hukumar ƙididdiga ta ƙasa, NBS, ta ce hauhawar farashin kayayyaki a kasar nan ta ragu zuwa kashi 14.63 cikin ɗari a watan Satumbar 2026, daga kashi...
Majalisar dattawa ta ce, an gano gawar Sanata Bello Mandiya a gidansa da ke birnin tarraya Abuja, kimanin sa’o’i 72 bayan rasuwarsa, ko da ya ke...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC, ta ƙaddamar da kwamitin kula da jigilar kayayyakin zaɓe, domin ƙarfafa shirye-shiryen babban zaɓen shekarar 2027. Shugaban...
Gwamnatin tarayya ta sake tabbatar da cewa ba ta da shirin ƙara kuɗin wutar lantarki a faɗin Najeriya, ta na mai cewa abin da ta fi...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya zargi Shugaba Bola Tinubu da kauce wa fuskantar ’yan Najeriya kai tsaye domin ya yi musu bayanin halin...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da shirin bai wa ɗaliban makarantun sakandare shawarwarin zaɓen sana’o’i da kwasa-kwasai masu alfanu domin taimaka musu wajen shiryawa...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce, ta gudanar da aikin sanya ido da tabbatar da ingancin ayyukan raya ƙasa guda 106 da ake gudanarwa a ƙananan hukumomi...