Freedom Radio Nigeria
Ministan gidaje da raya birane Alhaji Yusuf Abdullahi ATA, ya bayyana kaduwarsa bisa rasuwar marigayi Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sunusi....
Gwamnatin jihar Kano, ta bayar da kwangilar aikin magance matsalar zaizayar kasa a yankunan Gayawa da Bulbula a kan kudi...