Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan gasar cin kofin duniya da ake yi a Qatar
A cikin shirin na wannan ranar an tattaunawa kan Gasar cin Kofin Duniya (World Cup) da ake tsaka da fafatawa a kasar Qatar. Bakin sun hada...
Bidiyo2 years ago
Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan gudunmawar da malaman addini ka iya bayawa a zaben 2023
A cikin shirin na wannan ranar an tattaunawa ne kan gudumawar da Malaman addini za su bayar a Zaben 2023. Bakin sun hada da Dr Said...
Bidiyo2 years ago
Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan kididdiga cewa kaso biyu bisa uku na yan Najeriya na fama da talauci
Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan kididdiga cewa kaso biyu bisa uku na yan Najeriya na fama da talauci.
Bidiyo2 years ago
Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan yadda ilimi zai kasance madogara ga rayuwar al’umma
A cikin shirin a wannan ranar an tattauna ne kan yadda Ilimi zai kasance madogara ta kawo sauyi mai amfani da cigaban kasa. Bakin sun hada...
Bidiyo2 years ago
Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan rawar da mata za su taka wajen samar da shugabanci nagari
A cikin shirin na wannan ranar an tattaunawa ne kan rawar da mata za su taka a siyasa da samar da shugabanci Nagari. Muna tare da...
Bidiyo2 years ago
Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan gudunmawar da Mata Manoma ke bayarwa
A cikin shirin na wannan ranar an tattauna ne kan irin gudunmawar da Mata Manoma ke bayarwa wajen bunkasa harkokin noma. Bakinmu sun hada da Shugabar...
Bidiyo2 years ago
Tattaunawa kan gina matasa tare da sama musu madogara
A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan gina matasa da kokarin da makarantar ENGAUSA HUB ta ke yi wajen samawa matasa makoma. Shirin...
Bidiyo2 years ago
Duniyarmu A Yau 18-10-2022
A cikin shirin na wannan ranar, an tattaunawa kan Kalubalen shafukan sada zumunta a zaben 2023. Bakin sun hadar da Dr Nura Ibrahim, Comrade Anas Ado...
Bidiyo2 years ago
Shirin Duniyar Mu A Yau 17-05-2022
A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan Lafiyar tsirrai, kama daga amfanin gona, Bishiyu da ma filawoyi. Farfesa Abdulhamid Umar Yusuf da Dr...