Connect with us

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi 01-07-2022

 • Barka Da Hantsi6 days ago

  Barka da Hantsi 28-06-2022

 • Barka Da Hantsi1 week ago

  Shirin Barka da Hantsi 24-06-2022

  A cikin shirin na wannan rana an tattauna ne kan aikace-aikace da kuma irin ƙalubalen da hukumar Tace Finafinai da Ɗab’i ta Jihar Kano ke fuskanta...

 • Barka Da Hantsi2 weeks ago

  Shirin Barka da Hantsi 23-06-2022

  A cikin shirin na wannan ranar, an dora ne kan dalilai da suke haifar da koma baya a yankin arewacin Najeriya da kuma nauyin da ya...

 • Barka Da Hantsi2 weeks ago

  Shirin Barka da Hantsi 22-06-2022

  Shirin na wannan rana ya cigaba da yin duba ga muhimman batutuwan da suka shafi al’amuran zaɓe da dokokinsa da ma batun rijistar zaɓen musamman ga...

 • Barka Da Hantsi2 weeks ago

  Shirin Barka da Hantsi 20-06-2022

  A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan kwanan watan Lahadin nan data gabata wato 19 ga watan Yuni, wadda ita ce ranar...

 • Barka Da Hantsi3 weeks ago

  Shirin Barka da Hantsi 14-06-2022

  Shirin yayi duba ne kan muhimmancin wannan rana ta 14 ga wata Yuni, da ta kasance ranar bayar da gudunmowar jini ta duniya, da hukumar lafiya...

 • Barka Da Hantsi3 weeks ago

  Shirin Barka da Hantsi 13-06-2022

  Shirin na wannan rana yayi duba ne ga makomar arewa ta fuskar shugabanci, tsaro da lalacewar tarbiyyar matasa. Baƙin namu sun haɗa da Comrade Saddad Usman...

 • Barka Da Hantsi4 weeks ago

  Barka da Hantsi 06-06-2022

 • Barka Da Hantsi1 month ago

  Barka da Hantsi 27-05-2022

  A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan ranar yara ta duniya da ake bikin a yau 27 ga watan Mayun. A kan ranar...