Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike da wakilai karkashin jagorancin Ministan ilimi malam Adamu Adamu zuwa jihar Bauchi domin jajantawa kan ibtila’in guguwa da Ambali yar...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yi watsi da barazanar da tsohon gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso ke yi na cewar zai kawo...
Gwamnatin Najeriya za ta gina sabbin kebantattun wuraren kiwo guda 94 a jihohin kasar guda 10 don dakile rikicin da ke aukuwa tsakanin manoma da makiyaya....