A jiya Lahadi ne Hukumar kiyayye auhadura ta kasa ta fayyace a hukumance yadda tsohun sanata John Shagaya daga jihar Filato ya mutu a sakamakon hatsarin...
Daraktan cibiyar wayar da kan al’umma game da shugabanci nagari da kuma tabbatar da adalci CAJA, Kwamared Kabiru Sa’idu Dakata, ya shawarci masu ruwa da tsaki...
Gwamatin tarayya ta ce kasafin bana zai fi mida hankali wajen bunkasa manyan ayyuka a fadin kasar nan musamman ma wajen ganin an karasa ayyukan gine-gine...
A ranar 1 ga watan Maris mai kamawa ne gwamnatin tarayya za ta za ta gurfanar da dan-majalisar tarayya daga Jihar Kogi Sanata Dino Melaye gaban...
Gamayyar hadin gwiwar kungiyoyin ma’aikatan Lafiya ta JOHESU da ta AHPA ta sha alwashin tsunduma yajin aiki a fadin kasar nan, matukar gwamnatin tarayya ta gaza...