A ranar 7 ga watan Maris din shekarar 2007, wata Kotu a kasar nan ta wanke tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar daga duk wani zargi,...
Akalla mutune 65 gwamnatin Jihar Kaduna ta gurfanar a gaban kotu bisa zarginsu da hannu wajen haddasa rikici a Kasuwar Magani da ke karamar hukumar Kajuru...
Jakadan Najeriya a kasar Chadi Muhammad Dauda ya buya sakamakon barazana da rayuwarsa da ya ce ana yi tun bayan ba’asin da ya bayar gaban kwamitin...