Uwar gidan tsohon ministan ilimin kasar nan Hajiya Halima Ibrahim Shekarau, ta yi kira ga masu hali da su tallafa wa nakasassu da marasa karfi da...
Kungiyar Likitoci ta kasa reshen Jihar Ondo NMA ta bayyana bukatun da kungiyar ma’aikatan Lafiya ta JOHESU a matsayin abinda hankali ba zai taba dauka ba...
Gwamnatin tarayya ta sanya hannu kan wani kwantiragin Dala biliyan 6 da miliyan 68 da wani kamfanin kasar China don gina layin dogo daga garin Badin...