Kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta kasa NULGE ta yi barazanar gudanar da wata zanga-zangar gama gari matukar majalisun dokokin jihohi dana tarayya suka yi watsi da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya alkawarta daukar matakan da suka dace domin kamo bakin zaren dangane da wani sabani da ya bullo tsakanin babban Sufeton ‘yan-sandan...
Majalisun dokokin kasar nan sun nuna rashin jin dadinsu kan yadda rundunar ‘yan-sanda ke jan kafa wajen kammala bincikenta na yadda wasu tsageru suka farwa Majalisar...