Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya, ya kakabawa kasar Sudan ta Kudu takunkumin haramta mata sayen makamai. Kudurin da Amurka ta gabatar dai ya samu amincewar...
Kungiyar ‘yan Sintiri ta Vigilante ta yi kira ga gwamnatin Jihar Kano kan ta samar da hadin kai tsakanin Kamfanoni masu zaman kansu don samar da...