Majalisar Dattijai ta zayyano wasu matsaloli da ke gabanta, da suka zamo karfen kafa wajen amincewa da kudurin samar da ‘yan-sandan Jihohi a kasar nan. Shugaban...
Kungiyar masu ruwa da tsaki kan harkokin yada labarai ta Kasa NPO tare da hadin gwiwar hukumar kula da gidajen Rediyo da Talabijin ta kasa BON...
Cibiyar kare yaduwar cututtuka ta kasa ta ce an samu raguwar yaduwar cutar Amai da gudawa wato kwalara a kasar nan in banda wasu Jihohi 8...