Kiwon Lafiya6 years ago
Rundunar sojin Najeriya zata kafa sansanonin gudanar da aiki guda 5 karkashin runduna ta 82
Babban hafsan sojin kasa na Najeriya Yusuf Tukur Buratai, ya amince da kafa sansanonin gudanar da aiki guda biyar karkashin runduna ta 82 dake jihar Enugu....