Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo ya na kasar Austria don halattar babban taron shugabanin Afrika da na tarayyar Turai da ake yi Vienna ta kasar...
Mai dakin shugaban kasa Aisha Buhari ta bude ofishin kwamitin amintattu na ‘yan fasnsho dake Abuja da aka sanya masa suna da SINOKI HOUSE dake babban...
Rundunar sojan kasar nan ta maida martani kan harin da wani dan kungiyar Boko Haram yayi badda-kama a matsayin ma’aikacin bada agajin jin kai ayankin Gudinbali...
Rundunar sojan kasar nan ta yi kira da a rufe offishin kungiyar Amnesty International dake kasar nan, yayin da take zargin da akwai kwararan hojoji kan...