Connect with us

Kiwon Lafiya

Rundunar sojin Nijeriya ta mayar da martani dangane da harin boko haram a Borno

Published

on

Rundunar sojan kasar nan ta maida martani kan harin da wani dan kungiyar Boko Haram yayi badda-kama a matsayin ma’aikacin bada agajin jin kai ayankin Gudinbali dake jihar Borno.

Wannan na kunshe cikin sanarwar da mataimakin rundunar yaki ta Operation Lafiya Dole  Kanal Onyema Nwachukwi ya fitar a jiya Lahadi cewa tun a ranar 14 da wannan watan ya shiga yankin yana amfani da sunan cewa shi ma’aikacin bada agaji ne. Onyema Nwachukwu ya ce dan kunar bakin waken yayi amfani da sunan ne, ta wajen raraba kayayyakin jin kai ga al’ummar yankin yayin da ya bude wuta ka jami’an tsaro da sojojin dake kan aiki

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 341,026 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!