Dakataccen babban jojin Najeriya Walter Onnoghen ya kalubalantar rashin cancantar alkalin kotun da’ar ma’aikata Danladi Umar wajen cigaba da shari’ar, da ake masa kan zargin bayyana...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo shagube cewa shi yana neman zango na 2 ne kawai ba zango na 3...
A jiya Taalata ne dubban ‘yan gudun hijira da ke Baga a garin Maidugurin Jihar Borno suka mamaye manyan titinan dake garin domin nuna damuwar su...