Gwamnatin Jihar Kano ta kori wasu jami’an bada allurar rigakafin shan-inna su 12 sakamakon samun su da laifin karya dokokin bayar da allurar allurar da suka...
Majalisar dattawa ta amince da a biya wasu kamfanoni 67 kudaden tallafin mai da ya kai naira biliyan 129. Hakan ya biyo bayan amincewa da rahoton...
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana malamin addinin Islaman nan da ke jihar Filato wanda ya ceci rayukan wasu mabiya addinin kirista da ‘yan...