Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta bukaci gwamnatin jihar Kano da ta gaggauta biyan bashin kudin ‘yan fansho da garatuti da kuma hakkin ma’aikatan da suka...
Masu amfani da kafafen sada zumunta na ci gaba da yin Alla-wadai kan wani tsohon soja da aka kama bisa zargin yin garkuwa da wanin ƙanƙanin...