Gwamnatin jihar Kano ta ce, cinkoson dalibai a makarantu ya sanya aka ta fito da tsarin yin azuzuwa masu hawa biyu zuwa uku. Shugaban hukumar kula...
bar Kotun tarayya da ke Kano ta bada umarnin a cire Naira dubu ɗari uku da aka samu a asusun banki na mai magana da yawun...
Ƙungiyar masu kwasar bahaya a Kano mai taken “Gidan Kowa da Akwai” za ta samar da sababbin dabarun aikin kwasar masai a Kano. Shugaban ƙungiyar Alhaji...
Tsohon shugaban hukumar karɓar ƙorafi da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimin Gado ya ce, yana zargin gwamna Ganduje da...
A ranar Laraba mai zuwa ne jagoran ɗarikar Kwankwasiyya zai fice daga jam’iyyar PDP zuwa NNPP. Wata majiya mai ƙarfi daga jam’iyyar PDP ta tabbatarwa da...