Majalisar dokokin Kano ta bukaci gwamnatin jihar ta gaggauta kai wa al’ummar yankunan Garun Malam zuwa yada kwari da Titin zuwa Zaria dauki wajen gyara hanyarsu...
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da naɗin Alhaji Abdulkadir Ibrahim Bello a matsayin sabon Sarkin Gusau. Alhaji Abdulkadir zai ɗare karagar ne a...
Gwamnatin Kano ta ce ta kashe fiye da Naira Miliyan dari hudu da tamanin da hudu wajen gyara makarantu fiye da guda dubu daya da dari...
Wata gobara ta ƙone ɗakin kwanan ɗalibai mata a makarantar Dano Memorial da ke Gidan Mission a Gani da ke a ƙaramar hukumar Sumaila ta Jihar...
Ƙungiyar kare hakkin Dan-adam ta Amnesty International, ta buƙaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, da ya tabbatar an kawo ƙarshen kashe-kashen mutane da ke faruwa a...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bai wa ƴan wasan tawagar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Super Falcons tukwicin kuɗi har kimanin Dala 100,000 ga kowacce ‘yar wasa....
Kungiyar lauyoyi NBA reshen Ungogo, ta yaba wa gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, bisa kafa kwamitin bincike domin bincika zargin da ake yi wa kwamishina...
Jam’iyyar SDP ta kori tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir el-Rufai, inda ta bayyana cewa ba zai iya shiga jam’iyyar ba a kowane matsayi na tsawon shekaru...
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya kai ziyarar jaje karamar hukumar Lamurde biyo bayan wani rikici da ya barke a tsakanin al’ummar garin. Rikicin...
Tsohon gwamnan jihar Gombe kuma Sanata mai wakiltar Gombe ta Arewa, Ibrahim Dankwambo, ya ce, har yanzu tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abububakar, dan jam’iyyar PDP...