Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa wato Association of Resident Doctors reshen Asibitin Kashi na Dala ta ce, idan aka samar da wani tsari na musamman da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta bijiro da tsarin sabunta mallakar filaye da gidaje don kare samun rigin gimu tsakanin al’umma. Babban sakataren ma’aikatar kasa da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu bata gari da suka shigo da miliyoyin kudi Jihar na jabu domin amfani dasu wajen Damfarar...
Wani masanin shari’a a Jami’ar Bayero dake nan Kano ya ce, kuskure ne babba yadda jami’an tsaro ke haska fuskokin mutanan da ake zargi da sunan...
Cibiyar ci gaban al’umma da wayar da kai ta ce, manema labarai sune ke da kaso mai yawa na inganta yadda ake gudanar da shugabanci a...
Masana a fannin lafiya sun ce Mai dauke da cutar Mai karya garkuwar jiki wato HIV zai iya auren Wanda bashi da cutar, har su haifi...
Kungiyar iyayen Yara ‘Yan Asalin Kano da aka sace zuwa kudancin kasar ta yi Kira ga gwamman Kano da ya cika alkawarin da ya yi musu...
Gwamnatin jihar Kano ta ce duk Wanda aka kama Yana cin zarafin malaman Daji zai Kwashe shekaru 10 a gidan Yari. Haka zalika gwamnatin ta ce...
Kwamitin tabbatar da zaman lafiya na jihar Kano KPC ya bukaci al’umma dasu sanya zaman lafiyar jihar a gaba da komai. Shugaban kwamitin Ibrahim Abdu Wayya,...
Wata daliba ‘yar Najeriya, Mai Suna Ummukulsum Ibrahim Adamu, ta zama babbar daliba ta 3 a gaba dayan cikin daliban tsangayar tattalin arziki da kimiyyar gudanarwa...