Mahaifiyar dan takarar sanata a Kano Abdulsalam Abdulkarim Zaura ta shaki iskar ƴanci. Shugaban karamar hukumar Ungoggo Injiniya Abdullahi Garba Ramat ya tabbatar da hakan a...
A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan ranar yara ta duniya da ake bikin a yau 27 ga watan Mayun. A kan ranar...