Kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint Germain tayi nasarar doke Real Madrid da ci 1-0 a wasan gasar cin kofin zakarun turai Champions League. Fafatawar da...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya mikawa majalisar dokokin Najeriya ƙarin kudirin kasafin kuɗi na naira tiriliyan 2 da biliyan 55 domin amincewa. Kazalika shugaba Buhari na...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai bar Abuja, a yau Talata domin halartar taron shugabannin ƙasashen Turai da na Afirka da kuma shugabannin ƙasashe da dama a...
Gwamnatin tarayya ta yi zargin cewa ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ba ta sanar da ita matakinta na tafiya yajin aiki ba. Ministan Ilimi Adamu...