Direban Adaidaita sahun nan Abdulwahab Jibrin da hatsarin jirgin ƙasa ya rutsa da shi a nan Kano ya rasa ransa. Abdulwahab ɗan asalin unguwar Ƙofar Nassarawa...
An yi jana’izar ƴan kasuwa 9 na ƙaramar hukumar Gaya a nan Kano da suka rasa ransu jiya Litinin a wani hatsarin Mota. Gidan Rediyon jihar...
Ana zaman ɗar-ɗar a ƙasar Burkina Faso bayan juyin mulkin da sojoji suka yi tare da tsare tsohon shugaban ƙasar. Sojojin sun kuma sanya dokar hana...
Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta kama wasu mutane da ake zargi da aikata laifuka, ciki harda wani lauya da ya yi Sojan Gona. Mai magana...