

Mai sharhi kan al’amuran ilimi kuma malami a tsangayar ili a jami’ar Bayero da ke nan Kano ya bayyana tsarin ilimi kyauta kuma dole da gwamnatin...
Shugaban hukumar yaƙi da yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa EFCC ya Abdurasheed Bawa ya samu sauƙi tun bayan faɗuwa da yayi a fadar shugaban...
Shugaban hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa EFCC Abdulrasheed Bawa ya yanke jiki ya faɗi a fadar shugaban ƙasa. Bawa ya faɗi...
Lauyoyin Malam Abduljabbar sun janye daga bashi kariya a gaban kotun shari’ar musulunci a Alhamis ɗin nan. Lauyoyin sun janye ne jim kaɗan bayan gabatar da...