

A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Tsohon Sufeton ‘yan sanda, Muhammad Hadi Zarewa, ya bayyana karancin kayan aiki da rashin kikakken horo da hadin kai da kuma rashin kayan aiki na zamani...
Bayan da aka yi bikin ranar tabbatar da adalci ta duniya a yau, ‘yan kasuwa waya ta Farm Center dake nan Kano, na kokawa kan rashin...
Al’adar nan ta iyaye da kakanni wato “Ciyayya” a yanzu na neman zama tarihi a tsakanin mutane a wannan zamani, sai dai abun tambayar shine shin...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Wata gidauniya da ke rajin yaki da yaduwar cutar zubar jini da aka fi sani da Hemophilia wato Hemophilia Foundation of Nigeria, ta ce, rashin wayar...
Shugabar Sashin kula da ingancin abinci mai gina jiki a ma’aikatar lafiya ta jihar Kano, Hajiya Halima Musa Yakasai, ta ce jihar Kano ce tafi kowacce...
Hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta kama gubatacciyar Fulawa sama da Tirela uku a kasuwar Singa da ake sayarwa mutane...