Gwamnatin tarayya ta yi alkawarin fito da sabbin dabaru na yaki tare da shawo kan cutar zazzabin Lassa, ta hanyar bude dakunan gwaje-gwaje wato Laboratory, da...
Wata kungiyar mai rajin wayar da kan jama’a kan yadda za su yi amfani da shafin Intanet ta kyakkyawar hanya mai suna Smart clicks and initiate...
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
Rundunar yan sandan a jihar Jigawa sun kama wata uwa mai shekaru goma sha takwas wanda basu bayyana sunanta ba da zargin kashe jaririnta da ta...
Shugaban kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano Barrister Abdul Adamu Fagge ya bayyana cewar kaddamar da kotun daukaka kara a jIhar Kano zai kawo cigaba...
Kungiyar jama’atu Izalatil Bidi’a Wa’ikamatissunnah mai shalkwata a Kaduna ta bayyana cewa ko kadan batayi na damar zaben shugaban kasa Malam Muhammadu Buhari ba. Shugaban kungiyar...
Tsohon mataimakin sufeton ‘yan sandan kasar nan Muhammad Hadi Zarewa mai ritaya ya bayyana shirin nan na gwamnatin tarayya kan yadda za’a takaita mallakar layukan waya...
An bayyana rashin amfani da fasahar zamani yadda ya kamata a matsayin dalilan da suke habaka rashin tsaro a fadin Nijeriya. Wani masanin halayyar dan adam...