Freedom Radio Nigeria

FRNigeria

Stories By FRNigeria

  • Bidiyo2 years ago

    Yadda wa’azin ƙasa na ƙungiyar Izala ya kasance a Kano

    A daren ranar Asabar  24 ga watan Disambar 2022 ne ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’a Wa’iƙamatis Sunnah ta ƙasa ta fara gabatar da taron wa’azinta na ƙasa...

  • Bidiyo2 years ago

    Daga Bakin Mai Ita: Haƙiƙanin yadda na je Makkah a Keke – Aliyu Obobo

    Mutumin nan Aliyu Abdullahi Obobo da ya je Saudia a Keke ya dawo gida Najeriya. Bayan da ya sauka a filin jirgin saman Malam Aminu Kano...

  • Bidiyo2 years ago

    Da Allah muka dogara a 2023 – Ci gaban hirar Kawu Sumaila

    Da Allah muka dogara a 2023 – Ci gaban hirar Kawu Sumaila.

  • Bidiyo2 years ago

    Shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis 22-12-2022

    Ga shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis tare da Ibrahim Ishaq Rano 22-12-2022.

  • Bidiyo2 years ago

    Inda Ranka Na Ranar Alhamis 22-12-2022

    Inda Ranka na ranar Alhamis tare da Yusuf Ali Abdallah. A cikin shirin zaku ji yadda Haj. Naja’atu Bala ta sake martani kan cin hanci da...

  • Bidiyo2 years ago

    Kano: Kotu ta karɓe takarar Sadiq Wali ta bai wa Muhammad Abacha

    Kotu a Kano ta bayyana Alhaji Muhammad Sani Abacha na shugabancin Shehu Wada Sagagi a matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Kano a jam’iyyar PDP. Ga ƙarin bayani.

  • Bidiyo2 years ago

    Inda Ranka na ranar Laraba 21-12-2022

    Saurari shirin Inda Ranka na ranar Laraba 21-12-2022, domin jin cikakken bayani game da komawar shugabancin Ƙadiriyya na Afrika Algeria.

  • Bidiyo2 years ago

    Ga shirin Kowane Gauta na ranar Laraba 21-12-2022

    Ga shirin Kowane Gauta na ranar Laraba tare da Ibrahim Ishaq Rano 21-12-2022.

  • Bidiyo2 years ago

    INDA RANKA: Rahoton komawar Shugabancin Qadiriyya na Africa Algeria

    Ga cikakken rahoton shirin Inda RANKA kan sabon Shugabancin Qadiriyya na Africa.

  • Bidiyo2 years ago

    Abin da aka sata a Gwamnatin Buhari ya isa a bai wa duk ƴan Najeriya Dubu Ɗari Bakwai

    Yar Gwagwarmaya, kuma Kwamishiniya a hukumar harkokin Yan Sanda ta ƙasa Hajiya Naja’atu Bala Muhammad ta zargi cewa, kuɗin da aka sata a Gwamnatin Buhari ya...

error: Content is protected !!